song lyrics / Samuel Moses Bala / Tushen Rayuwata lyrics  | FRen Français

Tushen Rayuwata lyrics

Performer Samuel Moses Bala

Tushen Rayuwata song lyrics by Samuel Moses Bala official

Tushen Rayuwata is a song in indeterminate language

TUSHEN RAYUWATA

Bana iya komai
in ba tare da kai ba
bazan taba iyaaaa ba

Ubaaa Kaine mai share mana hawaye
cikin wahala da tsanani
kai ne mai share mana hawaye
uuubaaa kai ne mai warkarsuwa
cikin zafin ciwo
kai ne mai warkarsuwa

ubaa...........
Bana iya komai
in ba tare da kai ba
gaskiya bana iya komai
yau in fadi gobe in tashi
uba mai rahama in ba kai ba
bazan taba iya ba

ubaa...........
Bana iya komai
in ba tare da kai ba
gaskiya bana iya komai
yau in fadi gobe in tashi
uba mai rahama in ba kai ba
bazan taba iya ba

Kai ne tushen rawuta
tun ba haife ni ba kasan dani
uba mai rahama
kai ne dalili rayuwata

Uba mai Kauna
Uba mai Tausayi
Uba mai kyauta
Kai ne tushen rayuwata
Uba masoyi
Uba mai jinkai
uba mahallacin duniya
Kai ne tushen rayuwata

ubaa...........
Bana iya komai
in ba tare da kai ba
gaskiya bana iya komai
yau in fadi gobe in tashi
uba mai rahama in ba kai ba
bazan taba iya ba

ubaa...........
Bana iya komai
in ba tare da kai ba
gaskiya bana iya komai
yau in fadi gobe in tashi
uba mai rahama in ba kai ba
bazan taba iya ba

ubaa...........
Bana iya komai
in ba tare da kai ba
gaskiya bana iya komai
yau in fadi gobe in tashi
uba mai rahama in ba kai ba
bazan taba iya ba

ubaa...........
Bana iya komai
in ba tare da kai ba
gaskiya bana iya komai
yau in fadi gobe in tashi
uba mai rahama in ba kai ba
bazan taba iya ba

Bana iya komai
in ba tare da kai ba
bazan taba iyaaaa ba
Lyrics copyright : legal lyrics licensed by Lyricfind.
No unauthorized reproduction of lyric.

Comments for Tushen Rayuwata lyrics

Name/Nickname
Comment
Copyright © 2004-2024 NET VADOR - All rights reserved. www.paroles-musique.com/eng/
Member login

Log in or create an account...

Forgot your password ?
OR
REGISTER
Select in the following order :
1| symbol to the left of the heart
2| symbol to the right of the camera
3| symbol at the bottom of the smiley
grid grid grid
grid grid grid
grid grid grid