song lyrics / Samuel Moses Bala / Marmarina lyrics  | FRen Français

Marmarina lyrics

Performer Samuel Moses Bala

Marmarina song lyrics by Samuel Moses Bala official

Marmarina is a song in indeterminate language

MARMARINA

Marmarina marmarina marmarina
marmarinaaaaa In gamshe Yesu
Ina marmari kiyi marmari kayi marmari
Muyi Marmari eeee mu gamshe Yesu

heeeyyyiiiiii mmmmmmmm

Ka bi dani Yesu ka bi dani
ta hanyar rai kabi dani
Ka bi dani Yesu ka bi dani
ta hanyar gaskiya kabi dani
Ka bi damu Yesu ka bi damu
ta hanyar rai kabi damu
Ka bi damu Yesu ka bi damu
ta hanyar gaskiya kabi damu

Don Marmarina marmarina marmarina
marmarinaaaaa In gamshe Yesu
Don Marmarina marmarina marmarina
marmarinaaaaa In gamshe Yesu
Ina marmari kiyi marmari kayi marmari
Muyi Marmari eeee mu gamshe Yesu
Ina marmari kiyi marmari kayi marmari
Muyi Marmari eeee mu gamshe Yesu

Ko ina ne ni zan je
Bari inyi duk abin da zaya gamshe uba
Ko ina ne zaki je
Bari kiyi duk abin da zaya gamshe uba
Ko ina ne zaka je
Bari kayi duk abin da zaya gamshe uba
Ko ina ne zamu je
Bari muyi duk abin da zaya gamshe uba
Ko menene nizan yii
Bari inyi duk abin da zaya gamshe uba
Ko menene zaki yiiiii
Bari kiyi duk abin da zaya gamshe uba
Ko menene zaka yiii
Bari kayi duk abin da zaya gamshe uba
Ko menene zamu yiii
Bari muyi duk abin da zaya gamshe uba

Don Marmarina marmarina marmarina
marmarinaaaaa In gamshe Yesu
Don Marmarina marmarina marmarina
marmarinaaaaa In gamshe Yesu
Ina marmari kiyi marmari kayi marmari
Muyi Marmari eeee mu gamshe Yesu
Ina marmari kiyi marmari kayi marmari
Muyi Marmari eeee mu gamshe Yesu

Nina Yesu ne
Ke na Yesu ne
Kai na Yesu ne
Duk mu masu bin sa

Nina Yesu ne
Ke na Yesu ne
Kai na Yesu ne
Duk mu masu bin sa

Don Marmarina marmarina marmarina
marmarinaaaaa In gamshe Yesu
Don Marmarina marmarina marmarina
marmarinaaaaa In gamshe Yesu
Bari inyi marmari kiyi marmari kayi marmari
Muyi Marmari eeee mu gamshe Yesu
Bari inyi marmari kiyi marmari kayi marmari
Muyi Marmari Muyi marmari eeee mu gamshe Yesu

Don Marmarina marmarina marmarina
marmarinaaaaa In gamshe Yesu
Don Marmarina marmarina marmarina
marmarinaaaaa In gamshe Yesu
Bari inyi marmari kiyi marmari kayi marmari
Muyi Marmari eeee mu gamshe Yesu
Bari inyi marmari kiyi marmari kayi marmari
Muyi Marmari Muyi marmari eeee mu gamshe Yesu

Nina Yesu ne
Ke na Yesu ne
Kai na Yesu ne
Duk mu masu bin sa

Nina Yesu ne
Ke na Yesu ne
Kai na Yesu ne
Duk mu masu bin sa
Lyrics copyright : legal lyrics licensed by Lyricfind.
No unauthorized reproduction of lyric.

Comments for Marmarina lyrics

Name/Nickname
Comment
Copyright © 2004-2024 NET VADOR - All rights reserved. www.paroles-musique.com/eng/
Member login

Log in or create an account...

Forgot your password ?
OR
REGISTER
Select in the following order :
1| symbol at the bottom of the camera
2| symbol at the top of the target
3| symbol at the top of the trash
grid grid grid
grid grid grid
grid grid grid