song lyrics / Samuel Moses Bala / Hanu Ka Muke lyrics  | FRen Français

Hanu Ka Muke lyrics

Performer Samuel Moses Bala

Hanu Ka Muke song lyrics by Samuel Moses Bala official

Hanu Ka Muke is a song in Swahili

HANU KA MU KE

Yi nufin ka akai na
Yi nufin ka akan mu
Yi nufin ka a kai naaaaaaaaa
Yi nufin ka a kan mu

Uba a hanu ka nake
A hanu ka nake
Yi nufin ka a kai na
Uba a hanu ka muke
A hanu ka muke
Yi nufin ka a kan mu

Uba a hanu ka nake
A hanu ka nake
Yi nufin ka a kai na
Uba a hanu ka muke
A hanu ka muke
Yi nufin ka a kan mu

Kokari na ya kasaaa
Karfi na ya kasaaaa
Wayo na ya kasaaaa
Uba a hanu ka nake

Kokarin mu ya kasaaa
Karfin mu ya kasaaaa
Wayon mu ya kasaaaa
Uba a hanu ka muke

Uba a hanu ka nake
A hanu ka nake
Yi nufin ka a kai na
Uba a hanu ka muke
A hanu ka muke
Yi nufin ka a kan mu

Ajiya ta ya na hanu ka
ya uba yi yadda ka ke so dani
Raina na hanun ka mai iko
ja muje domin ni naka ne
Raaaaaaaaaraaaaa

Uba a hanu ka nake
A hanu ka nake
Yi nufin ka a kai na
Uba a hanu ka muke
A hanu ka muke
Yi nufin ka a kan mu

Yi nufin ka akai na
Yi nufin ka akan mu
Yi nufin ka a kai naaaaaaaaa
Yi nufin ka a kan mu

Uba a hanu ka nake
A hanu ka nake
Yi nufin ka a kai na
Uba a hanu ka muke
A hanu ka muke
Yi nufin ka a kan mu
Lyrics copyright : legal lyrics licensed by Lyricfind.
No unauthorized reproduction of lyric.

Comments for Hanu Ka Muke lyrics

Name/Nickname
Comment
Copyright © 2004-2024 NET VADOR - All rights reserved. www.paroles-musique.com/eng/
Member login

Log in or create an account...

Forgot your password ?
OR
REGISTER
Select in the following order :
1| symbol to the left of the smiley
2| symbol to the left of the bulb
3| symbol at the bottom of the clock
grid grid grid
grid grid grid
grid grid grid