song lyrics / Samuel Moses Bala / Ni na Yesu lyrics  | FRen Français

Ni na Yesu lyrics

Performer Samuel Moses Bala

Ni na Yesu song lyrics by Samuel Moses Bala official

Ni na Yesu is a song in Swahili

NI NA YESU

Ni na Yesu ne
Ni na Yesu ne
Ba zan ja da baya ba
Ni na Yesu ne
Yesu ne nina Yesu ne
Ba zan in koma baya ba
Ni na Yesu ne

Ni na Yesu ne
Ni na Yesu ne
Ba zan ja da baya ba
Ni na Yesu ne
Yesu ne nina Yesu ne
Ba zan in koma baya ba
Ni na Yesu ne

Ni naka ne
Kai kuma Nawa ne
Ko da na bi ta kwarin inuwar mutuwaaa
bazan ji tsoro ba
Ko duniya ta kini (kana tate dani)
Ko da abokai sun yashe ni(kana tate dani)
Ko da amin mugunta(kana tate dani)
Domin Ni na yesu ne eeeeehhhhhh

Ni na Yesu ne
Ni na Yesu ne
Ba zan ja da baya ba
Ni na Yesu ne
Yesu ne nina Yesu ne
Ba zan in koma baya ba
Ni na Yesu ne

Ni na Yesu ne
Ni na Yesu ne
Ba zan ja da baya ba
Ni na Yesu ne
Yesu ne nina Yesu ne
Ba zan in koma baya ba
Ni na Yesu ne

Duniya cike ne da rudani
Kulum niman hanyoyin karyanta almasihu
Yesu yace ku bada gaskiya
Ni na amsa mai ceto nabada gaskiya
Domin kaine hanya kaine rai
Ba mai zuwa wurin uba sai ta wurinka
Kaine guransan rai kaine ruwan rai
Yanuwa kuzo domin mu diba mu shaaaa

Ni na Yesu ne
Ni na Yesu ne
Ba zan ja da baya ba
Ni na Yesu ne
Yesu ne nina Yesu ne
Ba zan in koma baya ba
Ni na Yesu ne

Ni na Yesu ne
Ni na Yesu ne
Ba zan ja da baya ba
Ni na Yesu ne
Yesu ne nina Yesu ne
Ba zan in koma baya ba
Ni na Yesu ne
Lyrics copyright : legal lyrics licensed by Lyricfind.
No unauthorized reproduction of lyric.

Comments for Ni na Yesu lyrics

Name/Nickname
Comment
Copyright © 2004-2024 NET VADOR - All rights reserved. www.paroles-musique.com/eng/
Member login

Log in or create an account...

Forgot your password ?
OR
REGISTER
Select in the following order :
1| symbol at the bottom of the camera
2| symbol at the bottom of the target
3| symbol at the top of the smiley
grid grid grid
grid grid grid
grid grid grid