song lyrics / Samuel Moses Bala / Kurkusa da Kursiyi lyrics  | FRen Français

Kurkusa da Kursiyi lyrics

Performer Samuel Moses Bala

Kurkusa da Kursiyi song lyrics by Samuel Moses Bala official

Kurkusa da Kursiyi is a song in Swahili

KURKUSA DA KURSUYI

Kurkusa kurkusa ni zan yi
kurkusa kurkusa da kai
Kurkusa da kai ya yesu naaaaa
Kurkusa kurkusa ni zan yi
kurkusa kurkusa da kai
Kurkusa da kai ya yesu naaaaa

ooohhhhhhhhh

You gave me life plan for me
You work with me side by side
Then i smile with love as one by one
all my dreams com through
oohhh lord i will come nearer
i will come closesr to you.

Kurkusa kurkusa ni zan yi
kurkusa kurkusa da kai
Kurkusa da kai ya yesu naaaaa
Kurkusa kurkusa ni zan yi
kurkusa kurkusa da kai
Kurkusa da kai ya yesu naaaaa

oh ya yesu kai mai kauna ta
Kai mai kyauta kai mai jinkai
ni zan yi kurkusa da kai
ooohhh ya yesu nizan yi kurkusa
da kursiyin kaaaaaa yeyeeyeeee
kaine hanyar gaskiya kaine hanyar rai
Tushen rayuwata ni zan yi kurkusa da kai
kaine hanyar gaskiya kaine hanyar rai
Tushen rayuwata ni zan yi kurkusa da kai
uuuuuuuuuuuuuuuuu

Kurkusa kurkusa ni zan yi
kurkusa kurkusa da kai
Kurkusa da kai ya yesu naaaaa
Kurkusa kurkusa ni zan yi
kurkusa kurkusa da kai
Kurkusa da kai ya yesu naaaaa

Ni zan yi kurkusa (kurkusa)
Ni zan Durkusa (Durkusa)
A kursiyin ka A kursiyin ka
Ni zan yi kurkusa (kurkusa)
Ni zan Durkusa (Durkusa)
A kursiyin ka A kursiyin ka

Kurkusa kurkusa ni zan yi
kurkusa kurkusa da kai
Kurkusa da kai ya yesu naaaaa
Kurkusa kurkusa ni zan yi
kurkusa kurkusa da kai
Kurkusa da kai ya yesu naaaaa

Ni zan yi kurkusa (kurkusa)
Ni zan Durkusa (Durkusa)
A kursiyin ka A kursiyin ka
Ni zan yi kurkusa (kurkusa)
Ni zan Durkusa (Durkusa)
A kursiyin ka A kursiyin ka

Kurkusa kurkusa ni zan yi
kurkusa kurkusa da kai
Kurkusa da kai ya yesu naaaaa
Kurkusa kurkusa ni zan yi
kurkusa kurkusa da kai
Kurkusa da kai ya yesu naaaaa
Lyrics copyright : legal lyrics licensed by Lyricfind.
No unauthorized reproduction of lyric.

Comments for Kurkusa da Kursiyi lyrics

Name/Nickname
Comment
Copyright © 2004-2024 NET VADOR - All rights reserved. www.paroles-musique.com/eng/
Member login

Log in or create an account...

Forgot your password ?
OR
REGISTER
Select in the following order :
1| symbol at the bottom of the heart
2| symbol to the right of the cloud
3| symbol at the top of the trash
grid grid grid
grid grid grid
grid grid grid