song lyrics / Samuel Moses Bala / Na Mika lyrics  | FRen Français

Na Mika lyrics

Performer Samuel Moses Bala

Na Mika song lyrics by Samuel Moses Bala official

Na Mika is a song in indeterminate language

NA MIKA

UUUUUUUUU
YEYEYEYEYEYEYEYYYYY

Hadaya na mika
Na mika hadayar zuciya
Na mika hadayar wakoki
Na mika hadayar sujada
Hadayar kauna na mika na mika
Hadayar yabo na mika na mika
Hadayar kauna na mika na mika
Hadayar yabo na mika na mika

A cikin sunan uba da na daa
da ruhu mai tsarki
cikin sunan uba da na daa
da ruhu mai tsarki
Aaaaaaaaaaaaaa
Amin AAA Min

A cikin sunan uba da na daa
da ruhu mai tsarki
cikin sunan uba da na daa
da ruhu mai tsarki
Aaaaaaaaaaaaaa
Amin AAA Min

Na mika Nigeria
Na mika Shugaba nai
Na mika duk damuwa
Na mika du bukatu
Rashin jin mu uba na mika
Kasawan mu uba na mika
Chututu ka ma uba na mika
Iyalan muuuuuuu uba na mika

A cikin sunan uba da na daa
da ruhu mai tsarki
cikin sunan uba da na daa
da ruhu mai tsarki
Aaaaaaaaaaaaaa
Amin AAA Min

A cikin sunan uba da na daa
da ruhu mai tsarki
cikin sunan uba da na daa
da ruhu mai tsarki
Aaaaaaaaaaaaaa
Amin AAA Min

A cikin Sunan uba na mika
aaaaaaaaaaaa
UUUUUUUUU
YEYEYEYEYEYEYEYYYYY

A cikin Sunan uba na mika
aaaaaaaaaaaa
UUUUUUUUU
YEYEYEYEYEYEYEYYYYY

A cikin sunan uba da na daa
da ruhu mai tsarki
cikin sunan uba da na daa
da ruhu mai tsarki
Aaaaaaaaaaaaaa
Amin AAA Min

A cikin sunan uba da na daa
da ruhu mai tsarki
cikin sunan uba da na daa
da ruhu mai tsarki
Aaaaaaaaaaaaaa
Amin AAA Min

A cikin Sunan uba na mika
aaaaaaaaaaaa
UUUUUUUUU
YEYEYEYEYEYEYEYYYYY

A cikin Sunan uba na mika
aaaaaaaaaaaa
UUUUUUUUU
YEYEYEYEYEYEYEYYYYY
Lyrics copyright : legal lyrics licensed by Lyricfind.
No unauthorized reproduction of lyric.

Comments for Na Mika lyrics

Name/Nickname
Comment
Copyright © 2004-2024 NET VADOR - All rights reserved. www.paroles-musique.com/eng/
Member login

Log in or create an account...

Forgot your password ?
OR
REGISTER
Select in the following order :
1| symbol to the left of the suitcase
2| symbol to the left of the clock
3| symbol to the right of the thumbs up
grid grid grid
grid grid grid
grid grid grid