song lyrics / Sir Freely / Makanikin Mutane lyrics  | FRen Français

Makanikin Mutane lyrics

Performer Sir Freely

Makanikin Mutane song lyrics by Sir Freely official

Makanikin Mutane is a song in indeterminate language

Makanikin Mutane

Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Ga mu nan muna kuka
ka gyara mu

Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Kokarin mu ya kasa sai da tallafi
Nayi ta tunani na yo nazari
Da Hikima, irin ta Dan Adam
Sai naga kawai abun ma
Bazai yiwu bah
Toh gamu nan tare a gaban ka
Karuwai, mayu, har da yan 419
Kostomomin Boka
Har da yan secret kap ga mu
Tunanin sama ya ciki zuciyarmu
Amma ka dai ga ga yadda muke
Mala'iku Ku shirya
Aiki ta samu babba
Ku ebo kayan aiki
Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Nagode zaka ansa adu'ar mu
Ga mu muna ta Kuka

Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Gamu nan muna kuka ka Gera mu *2

Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Na Sanka zaka amsa adu'a ta
Jezebelism is taking over the church
Jehovah draw nigh to us and adjust us
I don't wanna be a cast away after all
You go dey talk am talk am
dem no go gree to hear
my choir people
dem no dey hear at all
my country people a beg mek wuna change
ehyah dem don conform to the world
see dem see dem
dem are chewing chewing gum in the church
Yesu ka seta mu

Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Gamu nan muna kuka ka Gyaa mu *2

Ehyoooo shigo yanzu ka saita mu
Yesu shigo yan zu kazo ka Gera mu
Makanikin mutane

Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Ka karkato kunnuwan ka yanzu ka saurara
Ina da roko babba
Bar Ruhunka ya ingiza mu
Mala'ikun ka su bincika mu
Bar ruhunka ya sarkake mu
Mala'ikun ka su sassake mu
Yesu ka shigo Ekklisiyarka
Shigo yanzu ka seita mu
Makanta Yesu ina roko
Jiki da Ruhu ka warkar da mu Kurumta Yesu ina roko
Jiki da Ruhu ka warkar da mu kuturta Yesu ka tsarkake
Beben ruhu ka fitar da shi
Mun gode zaka, ji, ka tallafa
Ka tallafa...

Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Gamu nan muna kuka ka Gyara mu 2x

Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Yesu makanikin mutane
Yesu Makanikin Mutane
Lyrics copyright : legal lyrics licensed by Lyricfind.
No unauthorized reproduction of lyric.

Comments for Makanikin Mutane lyrics

Name/Nickname
Comment
Copyright © 2004-2024 NET VADOR - All rights reserved. www.paroles-musique.com/eng/
Member login

Log in or create an account...

Forgot your password ?
OR
REGISTER
Select in the following order :
1| symbol to the right of the heart
2| symbol at the bottom of the padlock
3| symbol at the bottom of the camera
grid grid grid
grid grid grid
grid grid grid